cloudslkp.blogg.se

Download ahmad sulaiman al qunut
Download ahmad sulaiman al qunut








download ahmad sulaiman al qunut

This is a FREE Application to bring you Complete Offline Holy Quran Abdul Rahman AlSudais. Thank you very much for checking this app out. Team KareemTKB will read and respond as soon as possible in shaa Allah. Should there be any problem or suggestion, don't hesitate to send your feedback using the developer email provided. We can't bring all of the recitations in one app due to apk size limit allowed by play store. In this version you'll find surah 19 to surah 114 plus dua. This is the second and last part of sheikh ahmad sulaiman recitations that works offline.

download ahmad sulaiman al qunut

Idan akwai wata matsala ko tsokaci kan wannan manhajja to aiko da sako na kai tsaye da hanyar yin amfani da email din dake kasan wannan bayani. Idan kunji dadin wannan manhajja ta ahmed suleiman full quran offline, kada ku manta ku yadata zuwaga sauran 'yanuwa musulmi. Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi. Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya. Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.ĭan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya. Ciki za'a samu karatun ahmed sulaiman offline daga surah ta 19 zuwa surah ta 114 da kuma addua.Īlamma ahmed suleiman kano ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma,Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi masa, jin karatun sa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya. Wannan itace manhajja ta biyu kuma ta karshe. Karatun sheikh ahmed suleiman full quran offline part 2 of 2.










Download ahmad sulaiman al qunut